NASIHA AKAN NEMAN AURE
Wednesday, May 24, 2023
Add Comment
Ga Sakon farin jakada Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasalam,Yce Auren da Allah yfi sanyawa Albarka suka fi samu zaman lfy d Natsuwa d Kwanciyar hankali shine Auren da SADAKIN sa yyi Kadan, Haka Zalika kowanne Bangare ba'a Sha wahala gurin yin sa b. Bawai Shari'ar Musulunci tana nufin Cewa idan an ba da SADAKA Mai yawa hakan ya Sabawa Shari'a bane A'a, inda ace Za'a ba da million 1 a SADAKIN ki yyi, Ama wdda ita SADAKIN ta #30,000 ne ko 27,000 sai sun ki Fi samun Zaman lfy d Natsuwa d Kwanciyar hankali sama d ke. Sa'annan Zaman su a gidajen Mazajen su sai yyi nisan kwana sama d ke Bai wuce kuyi Shekara 1 b kin dawo gidan ku d ciki ko d DA Mu matasan ynzu Kuma b kowa yke son.
Ba kowa ne yke son Auren Mace Mai DA b,Yan Matan ma ga su Balle Mai DA. Bbu Albarka d Zaman lfy ga Duk Auren da aka Daura shi akayi Daya daga Cikin Wdannn abubuwan, KAUYAWA Dance,FULANI dance,BAREBARI dance,ARAB Day,MORTHER/FATHER day,AURE Haramun,waye-waye day. Mu sani Cewa duk Wadda yke son samu Yara Nagari, Yke son samu Albarkan Auren sa,Yke son samu Natsuwa da Kwanciyar hankali d samun Zamantakewar Aure Mai Albarka, Yke son ganin matar sa tana yin abun da yke so,Toh wajibi ne gare k kada ka taba yarda Matan d zaka Aura ta Zama Uwar Yaran k ace Wai ita ne tayi irin wnnan,Idan ko k CE Kai y waye wdanda b su Yi ai ba su waye b,To Auren ku tun a waje Albarkan sa y riga y zube.

Allah ya sa mudace
Related Posts
Subscribe Our Newsletter
0 Comments to "NASIHA AKAN NEMAN AURE"
Post a Comment