Sunayen Annabawa Guda 25 da Suka Tabbata a Cikin Qur'ani


 Tambaya

Malam ina son jerin sunayen Annabawa A jere don Allah. Misali daga annabi adam sae wane Annabi kuma har zuwa karshe ??

Amsa

Jadawalin Sunayen Annabawa Guda 25.

1.Adam

2.Idris

3.Nuh

4.Hud

5.Salih

6.Lut

7.Ibrahim

8.Ismail

9.Ishaq

10.Yaqub

11.Yusuf

12.Shuaib

13.Ayyub

14.Dhulkifl

15.Musa

16.Harun

17.Dawud

18.Sulayman

19.Ilias

20.Alyasa

21.Yunus

22.Zakariya

23.Yahya

24.Isa

25.Muhammad ﷺ


Allah yasa mu dacee

Related Posts

Subscribe Our Newsletter

0 Comments to "Sunayen Annabawa Guda 25 da Suka Tabbata a Cikin Qur'ani"

Post a Comment