Illar Istimna'i: Abunda Zinar Hannu Take Jawowa
Istimna'i shine mutum ya biyawa kansa bukata ta hanyar wasa da gaban sa, hakan yana haifar da matsaloli masu yawan gaske sannan kuma haramun ne.

YANA HAIFAR DA MATSALOLI KAMAR HAKA:

(1) Yana haifar da kankancewar gaba.

(2) Rashin haihuwa.

(3) yana saka yawan mantuwa da rashin rike karatu.

(4) saurin inzali yayin jima'i.

(5) yana saka ciwon kai.

(6) yana jawo ciwon sanyi mai tsanani.

(7) yana haifar da ciwon gabobi da kafadau sosai.

(8) yana jawo ciwon daji (Cancer).

(9) yana haifar da ciwon mafitsara.

(10) yana saka bugun zuciya da karfi.

(11) yana sanya yawan damuwa da rashin nutsuwa.

(12) yana saka gaban mace ya bushe.

(13) yana lalata sperm (maniy)

▾ Rashin karfin mazakuta ga namiji,za a kai lokacin da da kyar zakarinka ke tashi,ko ya tashi nan take ya ke noqewa.
▾ Karamcin ruwan maniyi ga namiji.ka bi kana ta faman zubarda maniyinka tun a lokacin balaga har an kaiga lokacin da zai yanke ya tsinke ya koma baya da quality baya da quantity.
▾ Karamcin sha'awa : Yawan maniyi a jikin namiji shi ke Samar mashi da karfin sha'awa da karfin mazakuta, Karamcin maniyin ne ke haddasa raunin mazakuta da Karamcin sha'awa.
▾ Yawan mantuwa : Sannu a hankali wannan matsalace dake shafuwar kwakwalwa sai ta rinka sauyawa sa6anin yanda ake bukatar aikin nata ya kasance, ka taso da kaifin basira da fahimta,amma yau da gobe wannan matsalar sai ta haifar maka da yawan damuwa da saurin manta abu.
▾ Yana iya janyo maka da yawan bugawar zuciya da jin tsoro ko shakkun shiga ko ma'amala da mutane, domin matsalace dake shafuwar ruhin Dan Adam.
▾ Yana Janyowa namiji da saurin inzali,jima'i da iyali har su gamsu ya gagreka,domin matsla ce da ke sanya
jiyojin mazakuta su yi sanyi su yi rauni.

Wasu Daga Cikin Karin Abunda Istimna'i ke Haifar wa

▾ Ciwon gadon baya.
▾ Ciwon ga606in jiki.
▾ Kasala da yawan gajiya.
▾ Zafin jiki.
▾ Mutuwar qwayoyin haihuwa.
▾ Rikicewar jiki ka rasa abunda ke damunka.
▾ Rama da rashin karfin jiki ga wasu mutanen.
▾ Zubar farin ruwa a lokacin bayan gari kamar masu raunata mazakuta.
▾ Rashin girman mazakuta da matse matsi.
▾ Rashin iya yiwa macce ciki saboda karamcin qwayoyin haihuwa.


Idan ka san kana aikata Istimna'i kayi gaggawar karban magani akan sa. Domin zai iya haifar maka da dukkan matsaloli da muka lissafa a sama Muna rokon Allah ya bawa marasa lafiya na gida da na asibiti Lafiya.

Related Posts

Subscribe Our Newsletter

0 Comments to "Illar Istimna'i: Abunda Zinar Hannu Take Jawowa"

Post a Comment