MAGANIN CIWON HANTA
Don Girman Allah ku turawa sauran yan uwa domin su amfana.

Ciwon hanta ya zama ruwan dare,inda yake kara yaduwa a bainar jama'a.

Ga wata fa'ida wanda masu fama da wannan ciwon zasu iya jarrabawa domin samu waraka daga lalurar cikin nufin Allah.

ZA'A SAMU
:

1.Ganyen Zogale busashshe.🌿

2. Yayan Baure ko garin yayan busashshe.🌰

Sai a hade waje guda a dake su suyi laushi,mai fama da Matsalar ya rika shan karamin chokali a nono kuma madara ta ruwa ko kunu sau 2 a rana.


Related Posts

Subscribe Our Newsletter

0 Comments to "MAGANIN CIWON HANTA"

Post a Comment