Maganin Ciwon Ulcer me Warkarwa


Islamic medical center za'a samu wadannan magunguna a samu karamin cokalin kumasoriya da na habbatussauda a kadasu da madara(peak milk) rabin gwan-gwani a rinka sha sau biyu a rana za a sha mamaki.

MAGANIN OLSA

● Man habbatusauda
● Man Hulba
A dinga sha da safe kafin aci abinci da yamma kafin a kwanta.

❀≪ -Ana cin guda daya tak a rana domin samun
cikakkiyar kariya daga kamuwa ga cutar olsa (ulcer) mai tsanani.

❀≪ -Mai cutar olsa (ulcer) na iya ci kafin karin kumallon safe, idan ya rinka yin haka har tsawon sati biyu, to insha Allah zai rabu da wannan cuta ta olsa (ulcer).

1. Ka samu ganyen Kabeji (irin na jan kabejin nan yafi kyau). Ka sameshi ka yankashi Qanana, kayi blending dinsa (wato akirbashi acikin blender) arika shansa.

Wannan yana magance Ulcer acikin Qasa da
kwana ashirin marar lafiya zai warke in sha
Allahu.

2. Ka samu Garin ganyen kabeji (cokali 7).
- Garin Tafarnuwa (cokali 3).
- Garin ganyen Na'a-Na'a (cokali biyar).

Ka gaurayasu baki daya acikin zuma mai yawa.
Marar lafiyan zata rika shan cokali uku-uku safe da rana da yamma.

In sha Allahu koda irin Olsar nan mai sa amai, ko zubar jini duk zata dena kuma zata warke da
yardar Allah.

Related Posts

Subscribe Our Newsletter

0 Comments to "Maganin Ciwon Ulcer me Warkarwa"

Post a Comment